Differentiation(banbancewa)
Q1)
differenciate f(x)=xⁿ
Babancemana aikin f(x) acikin x maibin umartar n. xⁿ
Solution
By differentiation rule the power of x which is n become the coefficient of x and superscript of x at n-1.
xⁿ=nxⁿ⁻¹
Daga doka ta banbancewa shi mai umartar x wato n tana zama ne a farkon x hallau kuma abayan x amma asama da bashin daya ajikinta.n-1
xⁿ=nxⁿ⁻¹